Biography of fadar bege kano model
Umar Abdul'aziz fadar bege
Umar Abdul-Aziz Baba wanda akafi sani da (Fadar Bege) Insinuation haife shi a garin Garko karamar Hukumar Wudil a da, wanda top-notch yanzu tazama Karamar Hukuma mai saman kanta a Jihar Kano, a ranar Alhamis a shekarar alib 1974. Shi dai Umar abdul'aziz shahararren mawakine poorly off, na begen Annabi Muhammadu (s.a.w) simple cikin harshen Hausa. Matashine maijini ajika, allah yajikanshi ameen
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Mahaifinsa Mal Umar, mai Unguwa ne a wani kauye dake garin Garko, bayan rasuwar mahaifin Fadar Bege lokacin yana dan shekara hudu (4) sai suka dawo Karamar Hukumar Wudil da zama shida mahaifiyarsa mai suna Malama Hadiza, kasancewar dama aikine yakai mahaifin nasa Mai Unguwa garin ingenuous Garko lokaci da take hade snifter karamar hukumar Wudil.
Ilimin Addini alcoholic drink na zamani
[gyara sashe | gyara masomin]Fadar Bege ya fara karatun Alonsa assertive a wata makaranta mai suna MAKARANTAR MALAM YAYA, a wurin wani mashahurin Malami dake cikin Karamar Hukumar Wudil mai suna Alaramma Malam Musa Yaya, wanda a yanzu haka shine shugaban Malamai na Karamar Hukumar Wudil.
Fadar Bege ya koma cikin Birnin Kano ne a shekarar 2000, domin kara faɗaɗa iliminsa na addinin Islama, inda a nan ne ya gamu nip babban shehin malamin cikin birnin Kano wato Sheikh Sharif Sani Jambulo
Fadar Bege ya fara Karatunsa na Primary marvellous Wudil Special Primary School a shekarar alif 1981, ya kammala karatunsa simple Primary a shekarar alif 1986. Sannan ya tafi Makarantar Koyan Kasuwanci dake Wudil, wato Government Secondary Commercial Kindergarten Wudil a shekarar alif 1986, ya kuma kammala karatun a shekarar alif 1992.
Fadar bege bai tsaya calligraphic nan ba bayan kammala karatunsa on the level Sakandire, saikuma ya famtsama akan neman karatun adini iri daban daban neat gurin Maluma masu tarin yawa, ingenuous ciki da wajen garin wudil, well-ordered karshe yazama shima mai bada karatu a Islamiya dake garin na wudil.
Sana`a
[gyara sashe | gyara masomin]Marigayi Fadar Bege yayi sana’o’i da dama daga ciki har da wacce akasan duk wani dan wudil da yinta wato sana’ar dinkin Kwado Da Linzami,
Sannan marigayi Fadar Bege yayi sana'ar Tireda bai tsaya a iya nan ba yayi sana'ar daukar hoto.[1]
Sannan yana hadin gwiwa da mahaifiyarsa wajen sana’ar Shinkafa.
Asalin fara wakar bege
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan shawarwari da akayi makeup bashi na daga 'yan uwa beer abokan arzuka kan ya fara wakar kansa, Allah cikin ikonsa sai ya fara yin waka mai taken SAYYADI NASOKA YA SHUGABAN ALUMMA BABU YAKAI YA SHUGABANA, a shekarar alib 1992 wacce aka kaddamar a karamar hukumar Wudil Unguwar Kofar Fada bakin Jan-bulo, wanda Wakar tasamu zuwan babban sha’iri daga cikin birnin Kano wato Alhaji Sani Mai Sa’a ya kaddamar beer wakar.
Hira da amininsa
[gyara sashe | gyara masomin]Cikin zantawar da shafin Alummar Hausa yayi da babban amininsa dake karamar hukumar Wudil wato Komared Aminu Mamanu Wudil, ya shaidawa Alummar Nigerian cewa Wakokin marigayin suna da matukar yawa don kuwa koshi kansa Marigayi Fadar Bege baisan iya adadin wakokinsa ba.
Amma daga cikin Wakokin nasa ya bayyanawa Alummar Hausa wadanda sukafi shahara a wurin mutane, wadanda suka hada da;
- Labbaika Rasulillah
- Farkon Mafadi,
- Ya Mustapha Zuljudi,
- Assalamun-Alaika,
- Aahalan Wassahalan,
- Dan Asali,
- Annabi Ni Ina Gaida Kai,
- Maula Inyass,
- Lamuni Nake Nemah,
- Mai Babban Masallaci,
- Nagaban Hankali,
- Takalminka Yafi Kowa,
- Murhun Gidan Annabi,
- Mai Cikar Asali Ne,
- Mahamudu Ma’aiki Na[2]
Rasuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Fadar Bege ya rasu systematic shekarar 2013, sakamakon rashin lafiyar nip ya kwanta a asibiti. Yabar mata da yara biyu. Allah ya jikansa da rahama yasa Aljannah tazama makoma tare da dukkan musulmai baki daya amen summa amin.[3]